Showing posts with the label Tarihin sahabbai

An La'anci Wanda Yake Zagin Sahabbain Manzon Allah (SAW)

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai. An karbo daga Abu Sa'idul-Khudri (RTA) ya ce Manzon Allah (SAW) ya ce, ka…

MAKOMAR WANDA YAKE GABA DA SAHABBAI

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai. An karbo daga Abdullahi dan Magafalin (RTA) ya ce Manzon Allah (SAW) ya ce ina…

CiGABA DA KYAWAWAN LADDUBBA TSAKANIN ABUBAKAR DA ALIYU (RTA)

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai.    Sai Abubakar ya ce ni kam ba zan shige gaban wanda naji Manzon Allah (SAW) ya…

KYAKKYAWAN LADABI TSAKANIN ABUBAKAR DA ALIYU (RTA)

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai. Abu Huraira (RTA) ya ce hakika Abubakar Assidiku (RTA) da Aliyu dan Abi Dalibi…

TAWARU'UN KHALIFOFIN ANNABI (SAW) A JUNAN SU

Da sunan allah mai rahama mai jin kai. Khalifofin annabi (SAW) sun kasance mutane masu tawaru'u a tsakanin su tar…

BUSHARA DA ALJANNA A GARE SU

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai. Manzon Allah (SAW) ya yi wa Abubakar da Umar da Usamanu da Aliyu (RTA) bushara…

UMAR BIN KHADDABI A CIKIN SAHABBAN MANZON ALLAH (SAW)

Da sunan Allah mai rahama mai kai. Umar dan kaddabi shi ne khalifan mazon allah (SAW) na biyu, bayan Abubakar, musuli…

ABUBAKAR ASSIDIKU A CIKIN SAHABBAI

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai.     Amma Abubakar Assiddiq Allah ya kara yadda a gare shi, shi ne farkon wanda…

WAJABCIN KAUNAR ABUBAKAR DA UMAR DA USMAN DA ALIYU (R.T.A)

Bisimillahir rahmir rahim, da sunan allah mai rahama mai jin kai.    Kamar yadda Allah (S.W.T) ya wajabta kaunar an…

DARAJOJIN SAHABBAN MANZON ALLAH (S.A.W)

Bisimillahir rahmanur rahim da sunan Allah mai rahama mai jin kai.              Sahabban manzon Allah (S.A.W) wada…

Menene Karnina Manzon Allah (S.A.W) Ya Fadi Menene Karninsa

Abin da annabi  (S.A.W) yake nufi da karninsa wadanda sukayi zamani da shi. Kuma suka ganshi su kayi iman…

Sahabbai Sune Mafi Alkairin Wannan Al'ummar

Bismillahir rahmanur rahim. Da sunan Allah mai rahama mai jin kai.       Malaman farko na ahlussunna da na karshen…

Siffofin Sahabban Manzon Allah (S.A.W) A Cikin Alkur'ani Mai Girma

Bismillahir rahmanir rahim da sunan Allah mai rahama mai jin kai.   Ayoyin Alkur'ani mai girma sunyi furici da m…

That is All